Month: April 2024
-
Labaran Alajabi
Wannan itace Fatima wacce malamin Islamiyar su yayiwa fyade yanzu tarasu.akwai Karin bayani👇
Allah yayi wa Fatima Dauda rasuwa ywu Laraba , mai shekaru 11 da malamin Islamiyyar su yayi wa fyade watannin…
Read More » -
Labaran Duniya
INNÁ LILLÁHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UŃ Allahu akbar Hajia Balarabiya Garba Paris Ta Rású A Kadúna..
Allah Ya Yi Wa Hajia Fatima Garba Paris (Balarabiya) Raŝuwá A Kaduna, Jiya Talata. An Yi Jana’izarta Kamar Yadda Addinin…
Read More » -
Labaran Duniya
Ƴan bindiga sun kai farmaki kan matafiya a titin Abuja zuwa Lokoja da tsakar dare karanta Karin bayani👇
Maharan sun kashe direba, sun yi awon gaba da fasinjoji 16, wani direba ya sha da ƙyar. An tattaro cewa…
Read More » -
Labaran Duniya
Jama’a ga aikin Allah shin zaka iya yin wannan jahadin na auran matan boko Haram da suka tuba. Karanta Karin bayani👇
Mun kasa samun mazan aure – Matan boko haram da suka tuba a wannan zaman bakowane zai iyya yin wannan…
Read More » -
Labaran Duniya
Abin mamaki shi ne yadda Al’ummar Ƙasar Nijar suka gudanar da zanga-zangar neman sojojin Amerika du fice musu daga ƙasa Akwai Kari bayani👇
Da wannan zanga-zangar ne suka kori sojojin Faransa daga ƙasar su a watannin bayan, ba addu’a suka tsaya yi ba,…
Read More » -
Labaran Duniya
Wa zai iyya kufadamin mai Yasa akecewa amarya bata Laifi ko ta kashe Dan masu Gida..
Dan kufadamin mai Yasa akecewa amarya bata Laifi ko ta kashe Dan masu Gida..
Read More » -
Labaran Duniya
TURKASHI DA ƊUMI-ƊUMI: Mai aiki a gidan mawaƙi Rarara ya gudu da motar matarsa karin bayani…
Allah kasa mudace amin summa amen Ɗaya daga cikin yaran mawaƙi Rarara masu yi masa hidima, Najib ya shiga gidan…
Read More » -
Labaran Duniya
Wai meyasa Nigeria idan zata Kai hari sansanin yan’ta adda sai ta sanar bazasu bari sai sunKai ba sai su fada Karin bayani…
sauran kasashen da suka cigaba basa baiyana irin wannan batun sai sun bari sunyi nasara suke baiyana hakan Amma Nigeria.…
Read More » -
Labaran Kannywood
Yan Kannywood Sun Gudanar da taron Addu’ar Bakwai ga Marigayiya Saratu Gidaɗo, Allah Ya gafarta Mata…
Yadda yan zu marigayar tacika kwana takwas da rasu WA wato ana igobe sallah Allah kasa Al Janna makoma.
Read More » -
Labaran Alajabi
Wannan shine mai raba shayi a ma sallacin annabi Kyau ta ya rasu Allah yaga fartamasa…
Sheikh Isma’il Al-Azaim da ya shafe shekaru 40 yana ba Mahajjata shayi da dabino kyauta a Madina ya rasu.
Read More »