Labaran Alajabi
Ƴan ta’adda sun ji ba daɗi a hannun dakarun sojojin Najeriya.karanta Karin bayani…
A yayin wani artabu an sheƙe ɗan ta’adda guda 1 a jihar Katsina.
Jami’an tsaron sun kuma ceto wasu mutum 2 da aka yi garkuwa da su a jihar Plateau.