Labaran Kannywood
To mezakuce Wannan ita ce Jaruma Radiya, ita ce ta maye gurbin Fatima Fatake a cikin shirin Fatake wanda ke zuwa duk ranar lahadi da misalin ƙarfe takwas na dare a tashar Gaskiya Plus TV.
Tsakanin tsohuwar Jaruma Fatima Fatake da kuma sabuwar jarumar da ta maye gurbinta wace ce ta fi birge ku a cikin shirin?