Labaran Alajabi
Idan kun gama haɗa pic ɗin ku da matan Larabawan a duniyar tunani sai ku zo ku same mu mu ƙarasa. Ai ko zaku mutu mu zaku aura. Cewar Asiya JibrinMe zaku ce?
Idan kun gama haɗa pic ɗin ku da matan Larabawan a duniyar tunani sai ku zo ku same mu mu ƙarasa. Ai ko zaku mutu mu zak
u aura. Cewar Asiya Jibrin
Me zaku ce?