Labaran Kannywood

Tsóhuwar Jarumar Fim, Maryam Waziri wacce aka fi sani da Layla a cikin Shirin Labarina sunyi hátsariñ møta tare da mijinta, karanta Ƙarin bayani…

Tijjani Babangida, da ɗansu.
Iyalan sun yi hátsárin ne akan hanyar Kaduna zuwa Zaria kuma anan take ƙanin Tijjani wato Ibrahim Babangida ya rasú a yayinda aka kwashi Maryam da mijinta da yaronta zuwa asibiti.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI