Labaran Alajabi
Allahu Akbar Allah ya karɓi rayuwar wannan matar bayan ta haifin ƴan biyu, muna fatan Allah ya gafarta mata su kuma ya raya su a kan
Sunna.Inna lillahi Wa Inna Ilaihin Raji’un:Allah ya karɓi rayuwar wannan matar bayan ta haifin ƴan biyu, muna fatan Allah ya gafarta mata su kuma ya raya su a kan Sunna.