Labaran Alajabi

Labari Da Ɗumi Ɗumi:An kwantar da Sheikh Ɗahiru Bauchi a Asibiti ga kaɗan daga cikin wasiyyar da ya yiwa iyalansa—Ƙarin bayani ga full…

Shehu yace ina neman gafarar kowa da kowa duk wanda na taɓa ɓatawa rai a cikin

karatuttuka na ko a wani waje kowa ya yafe min nima na yafewa kowa don ina ji a jiki na wannan kwanciyar ba ta tashi bace, zan koma wajen masoya na Shehu Tijjani da Sheikh Ibrahim Inyass da MANZON ALLAH SAW.

In ji shi kamar yadda ya bayya a yanzu ku latsa nan don ƙarin bayani https://t.ly/D_r4X

Saƙo daga zawiyyar Sheikh Ɗahiru Bauchi ance don Allah duk wanda yaga wannan labarin ya taimaka wajen tura shi zuwa sauran groups don sauran ƴan uwa Musulmi su ƙara yiwa Shehu addu’a da bakunansu masu albarka muna fatan Allah ya tashi kafaɗunsa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI