Labaran Duniya

Wannan itace Matar da Zata Aurar Da Ƴaƴanta Marayu Kyauta Saboda Rashin Kuɗi a Jihar…

Allah kafiddasu daga Kunchin rayuwa, Yanda ‘yanmata marayu da mahaifiyarsu suke kuka Sakamakon halin rayuwa wallahi Nima Saidanayi kwalla danaji halinda suke ciki.

Allah kakawomasu agajin gaugawa, kafiddasu daga kunchin rayuwa, saura sati 3 bikinsu ko chokali basudashi wallahi, yau kwana 4 kenan basuchi abinchi ba ,Wani gida mahaifiyarsu take aiki a wata anabata 2000.

Sakamakon halin rayuwa tana ‘Dora masu tallah saitaga abunda Ba ta gane ba tare da Daya daga chikinsu, Saitadena Dora masu domin sutsira da mutumchinsu, takaiga sai tafita tatafi makwabta gida gida tanemomasu sadakar abinchi tabasu Suchi hakanan akeci batare da ankoshiba.

Danhaka taga yakamata ta aurar dasu ko kyautane ko Babu sadaki, Amma guda ‘Daya ankawo sadakinta, Kuma Allah yadoramata çiwo akaimata hidimar asibiti da kudin.

Jama’a Dangirman Allah kutaimakesu da katifu kosukadaine Allah yahore akaimasu fisabilillahi (suna nan cikin bagari, Nan Garin funtua, jihar katsina ).

Dangin mahaifinsu tinda Yarasu gabaki ‘Daya suka watsar dasu , basusan wasu daga cikiba , Kuma sunyinesa dasu, Kuma idan akanemi taimakonsu saisuce suma taimakon suke Nema ,wallahi Basu dahali , Yanzu ankaramasu magana sunce ko chokali Basudahalin yimasu ,

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI