Labaran Duniya
Wannan Matashi Ya Halaka Ƙanwarsa Ƴar Shekara Shida ta hanyar yanka ta da Reza A Jihar…
Matashin Abdulazeez Idris, mazaunin anguwan Juma’a da ke ƙaramar hukumar Maƙarfi a Jihar Kaduna, ana zargin ya sace ‘yar uwarsa ‘yar shekara 6 tare da halaka ta, ta hanyar yi mata yankan rago da reza bayan ta gane shi, sannan ya turbuɗe gawarta a rami.
Allah ka kare mu daga mummunar ƙaddara😭