Labaran Alajabi
Wata malamar Islamiyya kuma mahardaciyar Alkur’ani wacce ta taɓa lashe gasar karatun Kur’ani tace a cigita mata mijin aure mai…
matsakaicin shekaru tana zaune a ƙasar Saudiyya yanzu tazo ganin gida Najeriya idan an ɗaura auren zasu tafi can ƙasa mai tsarki tare da mijin nata,
ta turo hotuna waɗanda bata sanya liƙab ba amma tace kar a wallafa hotunan tukunna a bari sai ta samu wanda zai aure ta sai a tura masa ya gani