Labaran Alajabi
Har izuwa YANZU mutum 13 ne suka Raŝu bayan wani matashi da ya kun nawa masallaci wuta agari..
babban Al amarin da yafaru kenan agarin Kano yadda wani matashi ya kunnanwa ma sallaci wuta lamarin da yajanyo sanadiyar rashin mutane da yawa.
saide bayan Hakan tafaru munyi wani arba da wani rahoto kam Matashin Céwar baya da ya Sani kan abin da yayi.
to Allah kasa mudace Muna Godiya da zuwa shafin mu mai albarkha