Labaran Alajabi
Bayan Mutuwar Mahifiyarta Tatambayi Mahifinta Tace. Naga Anfita Da umma Lokacin Da Take Barci ina Aka kaita sai baban ya…
Yaushe Zata Dawo Babanta Yace Babu Ranar Dawowa Ta Koma Ga Allah Saidai Muyi Hakuri
Yarinyar Tace Baba Yaushe Zaka Kaini Inda Take Yace Yanzu
Shine Ya Kawota Takeyiwa Mahifiyartata Addu’Ar,Allah Kayimana Rahama Duniya Da Lahira. Following, liking, Sharing🙏