Labaran Duniya
Kalaman Rabiu Musa kwankwaso sun bada matukar mamaki kan cire sarakunan Kano Yadda kecewa niban…
Jagoran nnpp rabiu Musa kwankwaso ya bayyanawa duniya cewa shi bai San da maganar cire wadannan sarakunan ba.
saida al’amari yafaru yasani Amma zaiyi bincike kan lamarin da zarar yasamu damar shuguwa Kano. saide jama’a wasu keganin wannan Batu Sam bazaiyiwuba ace batareda sanin SA ba.. to Allah kasa mudace