Labaran Duniya
An kama matashi da laifin satar yara kananu Yan Arewa wanda ya dauke su daga arewacin Najeriya zuwa kudancin kasar y..
Wannan dabi’ar satar yara daga arewa zuwa wata nahiya tana so ta zamo ruwan dare inda ake sace a sayar ko a canza musu Addini to Allah kasa mudace.
wannan matashi yanzu yazo Hannu yadda kuma za a Yankee hukunci dai dai da shi.