Labaran Kannywood
Tattaunawa Ta Musamman Tare Da Jaruma “Amal Umar” Akan Tarihin Rayuwarta Da Yadda Akayi Ta Shiga Masana’antar Kannywood D…
Wannan JARUMA ta masana antar kannywood acikin tattauna war ta da manema labarai yadda takasance bayan wasu tan bayoyi da Tasha abakin manema labaran sai de jarumar taso taboye wani sirri dake cikin zuciyarta bayan ance mata wacce irin a kalace tsakani ta da umar m sharif wannan tabaya tagirgiza Jaruma sosai yadda aka gane kamar da alakar Soyayya a tsakaninsu
bayan jarumar takasan ce Bashir Mai shadda jarumi a kannywood kuma Dan kasuwa Yana daya DAGA CIKIN Wanda suka nuna mata gata acikin kannywood..