Labaran Duniya

Za a yi hawan Arafah ranar Asabar 15 ga watan Yuni kamar yadda Saudiyya ta sanar karanta shashin…

Shafin da ke kula da Masallatai Biyu Masu Daraja na Inside Haramain ya ce Saudiyya ta ce gobe Juma’a ce za ta kama 1 ga watan Zhul Hijja bayan da aka ga jaririn watan Babbar Sallah a yankin Al Hareeq na kasar a yau Alhamis.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI