Labaran Duniya
Rarara Ya Tallafawa Manoman Katsina Da Naira Miliyan Ashirin ( 20,000,000 ) Domin Suyi Chefanen Babbar Sallah.
Yau Cikin Yaddar Allah, Mai Girma Shugaban Kasar Mawaka Alhaji Dauda Kahutu Rarara Ya Tallafawa Manoma Guda Dubu Biyu ( 2,000 ) Da Kudin Chefanen Sallah