Labaran Duniya

Bayan sace mahaifiyar Rarara, ƴan sanda da sauran jami’an tsaro sun bazama cikin dazuka a kewayen Kahutu domin ceto ta – Duba a sashen sharhi.

Dauda Kahutu Rarara/Facebook bayan wata Samun masaniya da akayi cewa tafito DAGA shafin mawakin dauda kahutu rarara CIKIN Sakon nabaiyawa cewa ankama mutum 2 dake zargin da da Hannu su wajen yin garkuwa da mahaifiyar kahutu

kamar yadda rahotan yazomana Allah kasa mudace amin summa Amen

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI