Labaran Alajabi

Abubuwa 3 Da Mace Ke Yi Idan Ta Kamu Da Soyayyar Namiji Da Ya Kamata Ace Kowa Ya SaniAbu nafarko..

Mata suna da rauni wajan bayyanar da al amarin da yashafi soyayya toh amma wani sa in boyewar tana muhimmanci sbd Abu Na Farko wani idan kika bayyana masa hakan toh baida wacce takai rashin daraja.

Amma ku ma wani dama kadan yake jira ki furta daman kin burgeshi Tsoron ya fada yaki amma kafin mace tacewa Namiji tanasan shi tazauna tayi tunani da Farko

Domin auran Namiji kqmar zabar Abokin rayuwane ba’a gaggawa. Shafin mcchausa.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI