Labaran Duniya
Yan Najeriya sun fara murna bayan samun tallafin abinci daga kasar Ukraine.
Kasar ta ba da tallafin hatsi tan dubu 25 musamman ga yankin Arewa maso Gabas.
Wannan na zuwa ne yayin da ‘yan kasar ke fama da tsadar abinci da ya haddasa yunwa.