Labaran Duniya
Dabarun Mallakar Miji Cikin Sauki Ba Tare Da Kinje Wurin Boka Ko Malamin Tsibbu Ba -Domin Ma’aurata..
idan kika kwantar da hankalinki cikin sauqi zaki mallaki mijinki amma zuwa gun boka KO Mlm bashine mafitaba kika sance mai tsafta iyya magana kuma kiso dangin mijinki tareda yan uwansa tamkar naki. Shagwaba marairaicewa
da kuma iyya tafiya kuka dance da mcchausa. Com domin Samun rahotan nin namu