Labaran Duniya
Innalillahi Wa’inna ilaihi raji’un.Allah ya yiwa Khadija Mukhtar Ahmad Rasuwa sanadiyar Hatsari Mota a Hanyar Abuja khad…
Allah ya yiwa Khadija Mukhtar Ahmad Rasuwa sanadiyar Hatsari Mota a Hanyar Abuja.
Khadija Mukhtar Ahmad Mace ne Mai hidimtawa Addinnin musulunci da taimakon Masu ƙaramin karfi.
Muna miƙa Sakon Taaziyyar Mu Ga Yan uwa da Abokan Arziki