Labaran Kannywood

Hotunan Jarumar da tafi KO wacce suna Amira sanda tareda Yar ta shekara daya dayin auranta bayan tadaina film wanne wanne fata zakuyi mata.. 👇

Amira sanda jarumace a masana antar kannywood wacce TAYI suna acikin film din sanda saide alokacin da ake gudanar da wannan film jarumar sai batun auranta.

Wannan batu yana daya daga cikin hujjojin da yasa wannan Jaruma daina film yanzu gashi allah ya Albarka ceta da samun karuwa allah yara ya zuriya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI