Labaran Duniya
Halinda yan dadin kowa suka shiga bayan rasuwa bintu da jarumar Arewa 24 sukayi bayani..
Jaruma bintu jarumace a tashar ta Arewa 24 sai de bayan rasuwarta ta sami sheda maikyau agurin abokan aikin nata abokan aikin nata sun nuna hallaci sosai bayan rasuwar bintu dadin Iowa..