Labaran Duniya
Dalilin da yasa na tsani adam a zango cewar aminu j tow boy ya bayyana boyayyan sirrin dake…
Aminu j tow boy jarumin kannywood kum tsohon Mawaki ya bayyana cewar tsakanin sa da a zango soyayyace zallah.
Amma yanzu babu wannan soyayyar saide kiyayya Kamar yadda rahotan yazomana a Lokacin neman labarinmu. Yanzu haka amin j tow boy wasu naganin maiyasa ya bayyana wannan lamarin..