Labaran Duniya
Wani fursuna mai suna Ibrahim Dala, ya ce tun a 2009 aka garkame shi ba tare da shari’a ba Wani kuma ya ce har yanzu bai san makomarsa ba tun zuwansa kotu na karshe a 2017 karin bayani..
Wani kuma ya ce har yanzu bai san makomarsa ba tun zuwansa kotu na karshe a 2017.
Akalla fursunoni 300 ne ‘yan sanda suka gano an garkame su ba tare da sun laifin komai ba.