Labaran Duniya
Karon farko a tarihin rayuwarmu, za’a yi Tafsiri a watan Ramadan ba tare da Sheikh Abubakar Giro Argungu ba. Allah ya jikan Sheikh Abubakar Giro Argungu, idan tamu tazo Allah yasa mu cika da imani, Yaa Hayyu Yaa Qayyum.
Karon farko a tarihin rayuwarmu, za’a yi Tafsiri a watan Ramadan ba tare da Sheikh Abubakar Giro Argungu ba.
Allah ya jikan Sheikh Abubakar Giro
Argungu, idan tamu tazo Allah yasa mu cika da imani, Yaa Hayyu Yaa Qayyum.