Labaran Duniya
Wannan itace Zainab sulaiman Mai sana’ar adedeta sahu a Abuja a wannan sana’ar nake samun farinciki kuma abin mamakin karanta karin bayani
Matashiyar Mai suna zainab sulaiman ta Bayyana farin cikinta Domin a wannan sana’ar nace samun farinciki in rufawa kaina asiri kuma jama’a. Suna bani girma sanadiyar hakan.
Da wannan sana’ar nagama kamaranta