Labaran Duniya
Wannan itace Aisha hamza yar shekara 38 Domin tsira da mutunci nakeyin noma karin bayani..
Aisha hamza yar a salin jahar kaduna dake zaune a makarfi ta bada shawari gameda harkar noma yadda a wannan harkar ta noma acikin ta take samun duk wata walwala saide shikanshi noma Wani rufin asirine wanda sai wanda yakeyinsa sane zai Gane jin dadinsa.
Haka zalika yakamata matasa arungumi harkar noma yanzu rayuwar saida shi Domin tsira daga kaucewa zaman banza…..