Labaran Duniya
Yanzu yanzu yan bindiga a ƙauyen Gidan Bakuso dake karamar hukumar Gada ta jihar Sokoto, yan bindiga sun kwashe almajirai 15 sanan sukai. Karin bayani.
Labarin dake shigo mana yanzu yan bindiga a ƙauyen Gidan Bakuso dake karamar hukumar
Gada ta jihar Sokoto, yan bindiga sun kwashe almajirai 15 sun shiga daji da su. Har izuwa hada wannan rahoton ba a kammala tantance adadin almajiran ba.