Labaran Duniya
Asiri yatonu”Ƴan bindiga sun mamaye ɗaruruwan ƙauyuka a arewa maso yammacin Nijeriya, inda suka maye gurbin gwamnati da masu sarautun gargajiya. A wannan hali da ake ciki, ba za a daɗe ba za su soma ƙwace ikon dukkan ƙananan hukumomi…karin bayani
“Ƴan bindiga sun mamaye ɗaruruwan ƙauyuka a arewa maso yammacin Nijeriya, inda suka maye gurbin gwamnati da masu sarautun gargajiya. A wannan hali da ake ciki, ba za a daɗe ba za su
soma ƙwace ikon dukkan ƙananan hukumomi… Dole gwamnatin tarayya ta ɗauki babban mataki kuma nan-take don magance wannan matsala,” in ji Audu Bulama Bukarti.