Labaran Siyasa
Ina Godewa allah kuma ina godewa matanan kano da irin Addu’ar ku garemu…. Domin goyan bayan ku da kuka bamu dayi mana fatan alkairi…
Rabiu musa Kwankwaso yayi matukar jin dadi da samun nasarar da sukayi akotun Koli..
Wanne kira zakuyiwa Abba kabir a tsayinsa na gawunan kano..