Labaran Duniya

Tofah yanzu yanzu cikin wata wasika ballo turji ya aika zuwa fadar shugaban kasa in da yake ce…

bayan shuban yan ta’add@ bello turji yacigaba da cin karansa ba babbaka. Yadda aketa dauki badadi tsakani yan Bindig@ kuma kullum abin sai cigaba yake yadda wasu ke ganin yakamata gwabnantin Nigeria tadau mataki Amma abin yagagara.

saide daga bisani wasu naganin domin Samun zaman lafiya dolle ayi juyin mulki a Nigeria domin Samun war ware matsalar ng saide soja. Kadai ne zasu iyyah hakan idan mulki yabar hannu farar hula.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI