Labaran Alajabi

Qalu innalillahi Hisba Ta Yi Wa Malamin Da Ya Gyara Auren Saki Uku Búlalá, Ta Kuma Zane Mata Da Mijin ag…

Hukumar Hisba a Katsina ta yi ma wasu ma’aurata bulala da suka yi kome bayan sun rabu saki Uku, hukumar ta haɗa har da Malamin da ya maida masu Auren ta yi masu bulala,

Lamarin ya faru ne a ranar Laraba a garin Ajiwa dake ƙaramar hukumar Batagarawa, inda aka yi wa Yakubu Husamatu Ajiwa da Nafisa Adamu Ajiwa wanda ya saketa saki uku da kuma wani malami Abdurrahaman Abdurra’uf wanda ya jagorancin mayar da Auren akan Naira dubu hudu (4000).

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI