Labaran Duniya
Jinim al’ada muke shiyasa bama azumi hisba ta cafke yan daudu Karin bayani.👇
Hisbah sun cafke ƴan Daudu a Kano sakamakon rashin yin azumi. Sai dai ƴan Daudun sun bada dalilin cewa jinin al’ada sukeyi.
wannan itace hujjar da wadannan garadan yan daudun suka Bayar kamar rahotan yazomana to Allah mudace.amin Muna Godiya da zuwa shafin mu mai albarkha