Labaran Duniya
Wannan shine marigayi (Sheikh Dr. Alhassan Sa’id Adam Jos) ya rasu a shekarar 2017 daga Nan…
Bayan karantarda ɗalibbai da yakeyi acikin gida, wa’azin ƙasa, wa’azin jaha, wa’azin local government, tafsirin watan ramadan duk dashi akeyi kowace shekara.
Sheikh Alhassan Sa’id Adam Jos ya ƙare rayuwarsa yana yiwa addinin muslunci hidima 🥲
Albarkacin wannan matan, Ya Allah ka gafarta masa.
Muna Godiya da zuwa shafin mu mai albarkha