Labaran Duniya

Qalu innalillahi wa yanzu yanzu Kenan Wasu masallata sun sha da kyar a cikin masallaci yayin da suke sallar tahajjud a jihar Neja. Yadda babbar m…

Wata babbar mota ta kutsa cikin masallacin bayan direban motar ya fara gyangyadi.

Lamarin ya faru ne jim kadan bayan idar da sallar da asubahin yau Juma’a a jihar.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI