Labaran Alajabi
Allah sarki saurari bayanin malam Bayan shafe kwanaki 10 a hannun ‘yan bindiga, malamin Musulunci ya kubuta ta Hanyar…
Sheikh Quasim Musa ya kubuta a daren jiya Juma’a bayan sace shi a jihar Kogi.
Wannan na zuwa ne bayan ‘yan bindiga sun sace malamin a ranar 25 ga watan Maris.