Labaran Duniya
Daga Nigeria yadda Shéikh Lukuwa Daga Jihar Sokoto yajagaranci sallah domin na Yarda da nijar shiyasa Karin bayani…
A wani faifan bidiy0 na tafsir din sa da yake gabatarwa, Sheik Musa Ayuba Lukuwa ya ce shi kam ya yarda da ganin watan karamar Sallah da aka yi a ƙasar Nijar, sab0da haka zai ajiye azumin sa tare da mabiyansa dan yin Sallah a yau Talata.
Shehin Malamin ya ƙara da cewa ba wai rashin biyayya ga Sarkin muslulmi ba ne yin hakan, su mabiya Súnnar Mańzön Allàh SAW ne.
Menene ra’ayinku?