Labaran Duniya

Sanarwa Yanzu yanzu angawata kowa yayi sallah gobe azumi. 30 karin bayani…

sarkin Muslim na najeriya shine ya umarci yan kasar ajiya kar ayi sallah saboda kasar saudiya bata ga wataba yanzu kuma bacin Samun hujjar da ake bukata bayan cika azumin 30 dai dai ya umarci yin sallah

Allah yakarbi ibadumu amin yakuma maimaita mana Allah kasa mudace Muna Godiya da zuwa shafin mu mai albarkha

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI