Labaran Duniya

Wannan itace wacce Allah yayiwa rasuwaMai kimanin shekaru 75 a duniya, Hajiya Badiyya ta rasu a asibitin kwararri da ke Katsina bayan fama da jinya.

Za a yi jana’izarta a masallaci GRA, Katsina da zarar an kammala sallar Idi da safiyar Larabar nan.

Ta rasu ta bar ‘ya’ya 9. Daga cikinsu akwai Engr Musa Abdullahi na Kwalejin kimiyya da fasaha ta tarayya da ke Kaura Namoda, ji

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI