Labaran Kannywood
Allah sarki sadiya Haruna Dole kiyi Kuka saboda karshen rabuwaku da Mama das0 mai Imani ne kawai z…
Abun tausayi Sadiya Haruna Taba da labari kan hadowar su ta karshe Wanda kwanaki ne qalilan saijin rasuwa tayi Wanda hakan yasa tayi Kuka mara misali cikin
wannan yanayin da take zubar da hawaye dole a tausayawa wannan baiwar Allan sai de yanzu addu a take bukata
Allah yagafar tawa (Daso)
Allah yagafar tawa (Daso)