Labaran Duniya
Rundunar sojin saman Najeriya ta ce ta yi fata-fata da sansanonin ‘yan ta’adda guda uku a Zamfara. Karin bayani
bayan fafatawar da akayi tsakani yan ta adda yanzu haka sun sami nasara tun kwanaki da yan Bindiga suke yiwa sojojin dauki badadi.
saide yanzu rundunar ta Daura damara domin Samun nasara akan yan Bindiga.
yanzu haka rundunar tayi mutukar bada mamaki irin yadda ta gwabza yakin domin Samun nasara kuma kamar yadda rahoto yafito rundunar ta fa taktaki tsubiri har guda uku3. Muna Godiya da zuwa shafin mu mai albarkha