Labaran Duniya
Qalu inna lillahi wani matashi yakashe mahaifiyarsa meshekara 63 akan kuɗin manja…
A madadin ya karasa rayuwarsa da abin kirki, wani mutum ya kashe mahaifiyarsa.
‘Yan sanda sun kame shi, suna kokarin daukar matakin da ya dace akansa. A hukumci. doka duk Wanda yakashe shima akasheshi.amma yanzu jami an tsaro kanci gaba dayin aikin su domin GB Ganin anyi abinda yadace akansa. Allah kasa mudace amin