Labaran Duniya
INNALILLAHI WA INNA ILAIHIM RAJIU, YAN UWA 6 SUN RASU Sanadi…😭
Tabbass iyalan bayin Allah nan zasuji babu daɗi zasuji wani Iri a cikin ransu rashin Iyalai mutum (6) Lokaci Daya.
Muna mika sakon ta’aziyyar mu tare da Addu’ar Allah ya Jiƙansu da Rahama Allah Ya Gafarta musu yasa Mutuwa tazamto hutu a garesu 🤲
Daga Comr Hafiz Aliyu Kabade