Labaran Duniya
INNÁ LILLÁHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UŃ Allahu akbar Hajia Balarabiya Garba Paris Ta Rású A Kadúna..
Allah Ya Yi Wa Hajia Fatima Garba Paris (Balarabiya) Raŝuwá A Kaduna, Jiya Talata.
An Yi Jana’izarta Kamar Yadda Addinin Musulunci Ya Tanada A Masallacin Dake Kan Titin Yahaya A Jihar Kaduna.
Allah Ya Jiƙanta Da Rahama.