Labaran Duniya
Wata bakuwar cuta ta yi sanadiyyar mutuwar mutune 45 a kauyen jihar Kano Amma yan Abba kabir ya…
Cutar kamar yadda jaridar Daily Trust ta rawaito, ta bulla ne a kauyen Gundutse da ke karamar hukumar Kura ta jihar.
Bayanai sun ce mata da kananan yara da tsofaffi ne cutar ta fi yi wa illa. Daga cikin alamun cutar akwai zazzabi mai zafi, amai da gudawa.