Labaran Duniya
Ana tsoron sojojin saman Najeriya sun sake hallaka mutane a kokarin ganin bayan ‘yan ta’adda Karin bayani na kasa..
Sojoji sun ce sun kashe ‘yan bindiga, amma an gano ‘yan gari aka bindige a lokacin shirin sallar idi.
Wani hakimi a Muradun ya ce mutanensu aka kashe ba ‘yan bindiga ba, sojoji sun karyata hakan. to allah kasa mudace amin summa amen