Labaran Duniya
INNÀ LILLAHI WA’INNÀ ILAIHI RAJI’UŃJarumar Finafinan Hausa, Zainab Dadin Kòwa Ta Rasú A Jos yay…
Allah Ya Yi Wa Jarumar Finafinan Hausa, Hajia Zainab Dadin Kòwa Na Gidan Talabijin Din Arewa24 Rasúwa.
Za’a Yi Jana’izarta A Gidanta Dake Dadin Kowa, First Gate A Birnin Jos, Jihar Filato.
Allah Ya Jiƙanta Da Rahama!