Labaran Alajabi
Wasu fursunonin da suka arce daga gidan gidan gyaran hali na Suleja sun shiga hannu.bayan sunce ak…
Hukumar NCOs ta tabbatar da cafko 10 daga cikin waɗanda suka tsere.
Ana ci gaba da neman sauran da suka gudu daga gidan gyaran halin sakamakon rugujewar katanga.